lirikku.id
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #
.

Ga Ni Nan - B.e.z Lyrics


By: Admin | Artist: B b e z | Published: 2024-01-10T01:29:18:00+07:00
Ga Ni Nan - B.e.z LyricsLirikku.ID - Ga Ni Nan - B.e.z Lyrics: Halo Lirikku.ID, Dalam konten ini, kami menyediakan chord gitar untuk lagu "Ga Ni Nan - B.e.z Lyrics" yang dinyanyikan oleh Toton B b e z. Dengan chord yang disajikan, pemula atau penggemar musik dapat dengan mudah memainkan lagu ini dengan gitar mereka sendiri. Kami menyajikan chord dengan akurasi tinggi sehingga pemain dapat mengikuti alunan musiknya dengan baik. Juga, kami akan memberikan informasi tambahan mengenai lirik lagu dan mungkin beberapa tips untuk menyempurnakan permainan gitar. Konten ini cocok untuk penggemar musik yang ingin belajar lagu baru atau bagi mereka yang ingin menikmati kesenangan bermain musik dengan gitar. Silahkan disimak Ga Ni Nan - B.e.z Lyrics Berikut Dibawah ini untuk Selanjutnya.

me ne zan ba ka
me ne zan ba ka yanzu
sai godiya, sai godiya da yabo

me ne zan ba ka
me ne zan ba mai ceto na
sai godiya, sai godiya da yabo

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

me ne ne zan baka
me ne ne zan ba mai ceto na
sai godiya, sai godiya da yabo

shi ya bar da dansa
sai ya bar da rain sa domina
ni nasa ne
ni nasa har abada
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne
ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne

ga ni nan
ga rai na
na bar da zuciya ta
duk naka ne


Saksikan Video Ga Ni Nan - B.e.z Lyrics Berikut ini..


Random Song Lyrics :

LIRIK YANG LAGI HITS MINGGU INI

Loading...

LIRIK YANG LAGI HITS BULAN INI

Loading...